Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
Posts

about saninkai

Shafin Sanin Kai  shafine dake dora ingattattun ayyuka masu matukar muhimmanci da amfani wajan karfafa rayuwar dan Adam bisa doro na ilmin rayuwa, falsafa, da makamantansu. Wannan shafine dake kawo muhimman bayanai akan fannoni da dama wanda suka hadar da sharhin littattafai, Ilmin Sana OI Domin Dogaro Dakai, Kalaman Hikima Don Kyautata Rayuwa, Kishin kai, harma da bayanan da zasu taimaka wajan cimma muradi a rayuwa. Wannan shafi nada fanni guda domin bawa maziyartar shi dama domin bada tasu gudummawar akan baiwar da Allah yayi masu a irin makamantan bangarorin da wannan shafi ya dori akai domin dubbun al umma su amfana daku kuma. Sanin Kai shafine da yake da hadin gwiwa da wasu shafika wanda duka ke karkashin gamayyar kamfanin KAY MEDIA SUITE.

Wanann shafi na da kwararrun ma aikata wanda suke aiki ba dare ba rana domin gamsarwa tare da farntawa maziyartanmu, ma aikatan mu sun tsaya tyayin daka domin kawo muku bayanai masu matukar amfani da muhimmanci, burin mu a kullum shine mu kawo abubuwa da zasu kawo sauyi wajan inganta rayuwar alummar mu ta fanin zamantakewa sana a, ilmi, kasuwanci, kimiyya da fasaha zamani, da sauransu. Samar da kima shine kololuwar muradin mu kuma amfanar da al umma shine karshen nasarar mu. Shiyasa k ullum muke bincike ba dare ba rana wajan koyo sabbin ilmai wanda muka tabbata zasu amfani alummar mu. Nasarar mu ta allaqe da nasarar al ummar mu don haka ne kusan makasudin wannan kafa. Muna kowa fatan Alkairi. Allah ubangiji yaabr zumunci ameen.

Post a Comment