Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link

Daga Littafin "THE MILLIONAIRE FAST LANE" Darussa Goma Daga Littafin

 

1. Kaine Matukin: 

Idan kanasan kudi da Gaske To Wajibine Ka Zama Kaine Matukin. Kaine Zaka Sarrafa
  • Kudin ka
  • Tunaninka
  • Kudaden ka

Kada ka yadda wasu su sarrafa maka gobe, saboda haka sai kazama kaine matukin rayuwarka


2. The Fast Lane: Kirkiri Wani Abu

Zama millonnaire bai zama lalle sa abi ya tafi da kadan da kadan ba. Zaka zama mai kudi in de har ka:

  • Kirkiro Wani Sabon  Abu
  • Ka Maidashi Ma Daraja
  • Sannan Ka Bayarda Amsar Wata Matsala

kazama kaine maganin matsalar wani to daga nan zaka fara samun kudi ta hanyar saida maganin  wannan matsalar

3. Kana bukatar Hanzari Domin Kasamu Nasara: Zama mai kudin da wuri yana bukatar 

  • Himmarka
  • Tunanika
  • Tabbatuwa
  • Sawa arai
Kada ka maida hanakalin ka duka zuwa ga sakamakon da zaka samu, ka maida hankalinka akan abinda yakamata kaiwanda zai  kaika ga samun sakamakon


4. Kudi Siddabarune

Lallai sai kayi kama  kamar mai kudi shine babban siddabarun dukiya. Sabida dukiyar gaskiya itace
  • Lafiya
  • Yanci
  • Alaka
Kudi ba zai taba siyama farin ciki ba, amma kudi zai iya sayama lokaci, wanda zai baka yanci.

5. Formula Ga Dukiya: Albashi baya taba tara ma kudi da sauri

Domin dukiya itace = Gaba dayan kudin shigarka + Kimar kadarar ka

Zaka tara kudaden shiga masu yawa idan ka 
  • Sayar Da Kayayyaki
  • Ka Gina Kasuwanci
  • Ka Kara Farshin Kayayyakin Ka
Tikitin ka zuwa the fast lane shine lokacin da ka warware wata matsalar abokanan cinikin ka.


6. Halayyar Ka Na Maida Kai Talaka

Ta yuhu dabi arkace dalilin da yasa kake a talaka, Domin wadannan dabi un suna kusanta mutum zuwa zama talaka
  • Kin Koyon Sabon Abu
  • Neman Birgewa
  • Rayuwa Daga Biyanka Kudi Se kashe kudi
Idan dai har kana so kai tsalle zuwa millonnaire fast lane, tom wajibine a farko yazam kana da wani karfaffan tsari. Wanda zaka tafi akai


7. Aikin ka kurkune gareka

Haba kai duba mana ka sarayar da kwanaki 5 (litinin zuwa juma a) domin samun yancin kwanabiyu (asabar da lahadi)

Abinda yassa albashi baze sa kayi kudi ba da wuri
  • Shi albashi taruwarsa najan lokaci
  • Kuma yana daukar lokaci dayawa kafin samun gogewa
  • Bakada iko akan albashin ka

Lokaci shine babban kadararka, ka amfaneshi cikin kwarewa

8. Siddabarin Kudin Ruwa: Idan ka laru da Compound Interest bazaka tabayin kudi da wuriba


Bishiyoyin kudi guda biyar
  •  Rental system ( Tsarin Bada hayar kayyayyaki)
  •  Software system ( Kirkiarar Software)
  •  Network marketing (Kasuwanci network
  •  Information system ( hurdar bayanai
  •  Human resource systems

Gina Tsari da maidashi Hanyar kawo Maka Kudi Shine Babban Sirrin Dukiya

10. Dokar kudi

Tara miliyoyi na nufin yiwa mililoyin mutane aiki 

Hanyoyi Biyu Don Ingantta Samun kudi

1. Amplitude (how much is sold[Adadi nawa ka sayar}])
2. Magnitude (the price it is sold for[Akan wana farsahi aka sayar])

Zaka samu kudi idan ka bada wani abu a maimakon kudin ga abokanan cinikayya.

©Ramidhah

Domin karanata cikakken wannan littafi "THE MILLIONAIRE FASTLANE" zaku ku iya saya sauke PDF dinsa a kyauta 

  Buy now!Download Now

Post a Comment