Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link

Darussa Guda 25 Da Naso Na sani Alokacin Da Ina Dan Shekara 25


Dattijo Tare Da Jikokinsa 

Kamar yadda nake tsohon mutum yanzu zan gaya muku ne domin abune wanda na gani azahiri ba wai labari  akan ba wasu muhimman Abubuwa na tafi da rayuwa wadanda naso nasan su a lokacin da ina dan shekara 25, Wanda kuma gashi ku wata kila ba ku daramma wadannan shekaru ba amma gashi zaku sani. Hakika wannan shi ake kira damar rayuwa tabbas wasu sukan samu daman maki fiyeda wasu amma hakan baya nuna cewa kaima da baka da dama irin tasu bazaka iyain abu irin nasuba sai de ma ace kaima hakan wata damar ce boyayyiya da kada kayi ara ka yafa  da damar da wani yake da ita abunda ya dace gareka shin nustsuwa sosai domin gano kaima taka damar wannan shine babban dalilin da zai nuna mana cewa kowa akwai abunda yake dashi na daban kada yazam kullum kai dan kwaikwayon rayuwar wasu ce tare da yin irin abunda sukeyi a a, ka nemo naka shine ka kaima zaka bada gudummawarka ga duniya ta fannin fikirar ka. Kuma wannan shine  sirrin samun duk wata nasara.

Zuwa Da sabon abun ko yiwa tsohon abu kwaskwarima ta hanyar zuwa da sabon salo na yadda zai sami garin ingacci domin biyan bukatar al umma tare da kara musau gamsuwa.

Muje de cikin Wadanan jerin abubuwa guda 25 domin jin su tare da kuma yin kokarin dabba kasu a rayuwar mu.

1. Mu sani fa cewa! Wasu  abubuwa da muke damun kanmu akansu dayawan lokaci basa taba wucewa.

2. Mu sani fa cewa! Duniya abace mai fadi ba lalle ne se mun fahimci komai ba a hakikaninsa kuma a lokaci guda

3. Mu sani fa cewa! Tabbatacen Kananan farinciki na yau da kullum da yawan lokaci sunfi bamu biyan bukata kan wata nasara ko riba

4.  Mu sani fa cewa! Afwa abune da zakai ka domin samun yanci da zama sakayau ba abunda ya dameka

5. Mu sani fa cewa! Wannan dai shirin, wani lokaci shine babbar amsar mai amon da tafi dacewa muyi

Matasa Suna Kodimo

6. Mu sani fa cewa! tsofaffaun mutane sune sukafi bada kyakkyawan labarai masu dadi

7. Mu sani fa cewa! Wadanann masu yin rayuwa asannuba tsawalawa sune sukafi karfin hali zama akan ra ayi ko wata akida guda

8. Mu sani fa cewa! Wannan abotar da muke babbar kadarace a rayuwar mu

9. Mu sani fa cewa! Mutunta mutane musayayene

10. Mu sani fa cewa! Bun ayarin jama a baze taba bari kai nisaba 

Kaka Da GWaggo

11. Mu sani fa cewa! Masu kushe suna kushe ne sabida bazasu iyayin kirkirar nasu na kan su ba

12. Mu sani fa cewa! Babban samun sauyi ya tallaka da hakuri da anayin rashin jindadi

13. Mu sani fa cewa! Mutanen da mukeso zasu iya yaudarar mu amma wannan ba dalili bane daze hanamu yin soyayya

14.  Mu sani fa cewa! wannan kyautatawa, tafi kaifin kwakwalwa karfi da tasiri ga dan Adam

15.  Mu sani fa cewa! Kwarinta na zuwane daga tabbata akan bin kaidojin aiwatar da aiki

16. Mu sani fa cewa! Wananan baccin shine babban makami

17. Mu sani fa cewa! Yawancin mutane suna da zuciya mai kyau, amma fa kawai zasu nuna ne ga wanda suka yarda kuma suka sami aminci a wurin sa

18. Mu sani fa cewa! Wannan mutumin da zeyi amfani dakai domin biyan bukatarsa tofa kasani da yardarkane yayi hakan

19. Mu sani fa cewa! Cewa idan kai muradin samar da wani abu, yanda zakai zata biyo baya

20. Mu sani fa cewa! Raywar nan taka tana kara girma ne gwargwadon hangen karfin hangen nesan da kake dashi.

Kaka Yana Nazari

21. Mu sani fa cewa! Mutumin da ya kwaro akan litattafai goma yafi wanda ya dinga a ringinzin karanta guda 100

22. Mu sani fa cewa! Karfin hali da karfin zuciya yafi kuma ya zarce karfin tuwo

23. Mu sani fa cewa!  Shuganci shine Amatsayin kishiyar wanda aka azabtar

24  Mu sani fa cewa! Domin kirkiro wani abu sabo mutum na bukatar kange kansa, domin kirkira na bukatar kadaici

25. Mu sani fa cewa! Babbar nasara itace kazama kaine kai, Domin idan ka rayu a matsayin wani to kuma kai waye zai rayu a maimakon ka? Don haka kazama kaine kai, ka wakilci kanka a cikin wannan duniyar shiyasa kake cikin ta domin sauraro da kollon irin abinda zaka aikata a ita duniyar. Shin waca gudumawa zaka bayar? Wana aiki zakai? Zaka sauke alakin kasancewar ka a duniya? Duba da Dukkan daman makin da kake dasu a yanzu? Kai akeso ka taka role din ka kuma ka fito ashi domin ba wani irin ka fa sai dai kai kadai.

Matasa Tushen Arziki

Katsaya da kafarka , Kazama mai kwarin gwiwa ina nan ne domin na taimaka


~Robin Sharma

Idan ka Amfana kayi sharhi koda na fatan alkairine, karin haske ko kuma tambaya muna godiya..

Post a Comment